HOTUNA: “Macce ta farko Aisha Nasir bahaushiya ƴar jihar Kano ta samu aikin Immigration”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Matashiyar Sabuwar Jami’ar Tsaron Shige Da Fice Ta Najeriya Watau Immigration Da Suka Kammala Samun Horo Na Fara Aikin, Aisha Nasir Ahmad Da Ta Fito A Matsayin Mataimakiyar Sufuritanda Ta Immigration, Ƴar Asalin Jihar Kano

Wace Irin Fata Za Ku Yi Mata?

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *