HOTUNA: “Mahaifin wannan matashin ya ƙi karɓar gawarsa saboda ya Musulunta”

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN: Ya Rasu A hatsarin Mota Babansa Ya Ki Karbar Gawarsa Saboda Ya Musulunta.

Mahaifinsa yaki zuwa kan gawar sa, saboda ya karbi addini musulunci ya bar addinin Hindu, don haka abokan karatunsa da abokansa musulmi suka gudanar da jana’izar shi.

Allah SWT ya saka masa da mafi daukaka a gidan Aljannah. Ameen!

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *