HOTUNA: “Wannan budurwar ta jawo abokin aikinta zuwa addinin Musulunci bayan ta shigo”

https://www./shorts/SGQJ6Zmz6DM?feature=share

ALLAHU AKBAR: Wannan itace maryam, wanda ta Kar’bi Addinin Islama a watannin Baya, Shekaran jiya tayi Sanadiyar shigowar wannan Mutimin zuwa Addinin Islaman shima, ya Zabi Suna Muhammadu.

Allah ya tabbatar da dugadugan mu tare dasu.

/MS5I_sju6qM?si=aENyWNypy6cGexLg
Wata sabuwa
/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Views: 39

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *