Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
YARIMA BIN SALMAN YA GWAN GWAJE FITACCAN MAWAQIN AMURKA lilwayne da tsaleliyar mota kirar kamfanin Lamborghini.
Sannan da tsalelen agogo na naira million 37
Gamzaki hausa ta rawaito cewa mafi sauqin kuɗin Lamborghini a yanzu zaikai kimanin million 350.
Views: 150
