Idan har Allah ya nufa ya bani miji na sake yin aure ko dukana miji yake yi ba zan ƙara fitowa ba.
Na koyi darasin rayuwa mai tarin yawa a zaman Zawarci.
~ Cewar Maimunatu Giwa a tattaunawar ta d Freedom Radio
Views: 10