Wata matashiya mai amfani da shafin sada zumunta na Twitter ta shawarci ƴan uwanta mata da cewa “In dai namiji na sonki ba zai tambaya ki lokacin haila ko rungumarki taɓa hannunki ba, zai bari sai ya aureki” Kamar yadda ta wallafa a harshen Ingilishi shafin ta