
Gwamnan katsina Aminu Bello Masari ya yi kira ga al’ummar jihar da su tanadi makaman kare kansu daga hare-hare saboda Najeriya ba ta da isassun jami’an tsaron da za su kare su.
Masari ya yi wannan bayanin ne a taron manaina labarai da ya gudanar don bitar muhimman lamura da suka wakana a 2021 jiharsa da ke fama da matsalar tsaro.
Muna dakon ra’ayinku a kan wannan batu.
Views: 3
