Inna Lillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un: “An tsinci gawar wannan yaron Ibrahim an cire masa Idanu a Zariya”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN

Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.

Allah muke roko da ya jikansa da Rahma, ya kuma tona asirin wayanda suka aikata wannan barna.

Accept our condolences Muazu Abubakar Maigini Allah baku hakurin rashi.

Views: 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *