Rahotanni daga bankin UBA a jihar Kaduna na cewa wani matashi ya ga ta kansa bayan da wayar da ta amsa ring tone da waƙar Baba Buhari Ɗoɗar a dai dai lokacin da jama’a ke bin layin cirar kuɗi.
Inda jama’a suka yo masa caa suka tuɓe shi suka zane shi duk kuwa da cewa yana ta ƙoƙarin fahimtar da su cewa ba fa kunna waƙar yayi ba kiransa aka yi.
Views: 9
