
Gwamnatin tarayyar Nijeriya na shirin korar wasu ministoci daga bakin aikinsu sakamakon zargin da ake yi musu na yin zagon ƙasa ga gwamnatin mai girma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Ma’aikatun da za’a kori ministocin nasu dai sun haɗa da.
- Ma’aikatar wutar lantarki
- Ma’aikatar ruwan sha
- Ma’aikatar lafiya
- Ma’aikatar harkokin mata
- Ma’aikatar muhalli
- Ma’aikatar man fetur
Ko a watan Satumbar daya gabata ma saida aka kori wasu ministocin daga aikinsu.
Views: 14
