Jerin sunayen fitattun jaruman Kannywood da basu taɓa fitar da tsiraicinsu ba

Kamar dai yadda kuka sani wasu daga cikin manya kuma fitattun jaruman finafinan Hausa na masana’antar Kannywood.

Sun yi fice wajen baje kolin halittar da Allah SWT ya yi musu inda wasu ke nuna tsiraicinsu, wasu ma abin har ado ya zame musu.

Sai dai wasun su ma basu taɓa yaɗa tsirain nasu ba wasu daga cikin makusantansu ne da suka yi amanna da su, suke mamayarsu su ɗauke su ba tare da sun sani ba.

Sannan su yi barazanar cewa idan basu basu kuɗi ba ba zasu saki hotunansu ko kuma bidiyon tsiraicin nasu, yayin da wasu ma hotunan su ake ɗauka a haɗa ayi musu ƙarya ba tare da sun sani ba.

Akwai wasu daga cikin jaruman finafinan Hausa na masana’antar Kannywood, waɗanda suka yi fice kuma suka samu kyakkyawar shaida na cewa basu taɓa fitar da tsiraicinsu ba.

Kaɗan daga cikinsu sune Aisha Aliyu Tsamiya, da Hadiza Aliyu Gabon, suna kan gaba cikin masu samun kyakkyawan yabo daga masoyansu ganin cewa ko hoto zasu ɗauka suna ƙoƙarin inganta shigarsu ta yadda tsiraicinsu baya bayyana.

Muna fatan Allah ya sa sauran ma suyi koyi da su ameen.

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *