Kai jama’a ku kalli abubuwan da Pantami ke faɗa a wajen yaƙin neman zaɓen Tinubu

Ministan sadarwa a Najeriya Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar neman kujerar shugabancin Najeriya Alhaji Ahmed Bola Tinubu.

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *