Kamfanin Pancom mamallakin bankin Opay ya sanar da cewar
Zai tafi hutun kwanaki biyar kuma zai rufe
Ofisoshinsa na wucin gadi a wasu sassan kudancin Najeriya
Wasu dai sun soma yaɗa raɗe raɗin cewa kamfanin na shirin komawa ƙasar China inda dama daga can ya fito
Amma dai koma menene muna sanar da jama’a cewar sisin kobonsu ba zai yi ciwon kai ba saboda an kafa shi bisa dokokin CBN
Views: 17
