Kiristoci a Uganda na ci gaba da tserewa zuwa Ethiopia saboda Pasto yace musu za’ayi tashi Duniya ranar Juma’a

Dubban Kiristoci mabiya Cocin Chris Disciples Church (CDC), sun tsere daga ƙasar zuwa ƙasar Habasha domin tsira daga tashin alkiyama.

Mabiya COCIN dai sun yi imanin cewa za a fara tashin kiyama ne daga yanƙin su kuma ƙasa ɗaya ce a duniya za ta tsira ita ce ƙasar Ethiopia saboda haka suka tsere zuwa ƙasar domin tsira

Hukumomi a biranen Kampala da Adis Ababa sun tabbatar da faruwar lamarin, sai dai har yanzu ba akai ga tantance adadin yawan mutanen da suka tsere ba

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *