Ku barni inyi rayuwata yadda nakeso tunda ba zaku iya cetona a ranar ƙiyama ba—Rahma Sadau

Me yasa jama’a ke sakawa jaruman Hausa idone sosai? Wanna itace tambayar da masoyansu ke yawa yi a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media

Jaruma Rahma Sadau tace “Ku barni in yi rayuwa ta yadda raina ke so tunda ba zaku iya cetona a ranar ƙiyama ba” Abinda jarumar ta faɗa haka yake saboda babu mai wuta da Aljanna sai Allah.

Kuma Ubangiji mai yawan gafara ne ga bayinsa, sannan ba’a yankewa mutum hukunci matuƙar yana a raye kuma ba’a shuga tsakanin bawa da Ubangiji.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *