Ku kalli bidiyon da ya jawo aka kama Shagiri Girbau

A ƙarshen makonnan ne rahotanni daga jihar Kano ke cewa an tsare shahararren mai wasan barkwancinnan mai suna Shagiri Girbau.

Biyo bayan wani bidiyon da ake zargin ya yi wanda ke nuna cin mutuncin ga mahukuntan jihar ta Kano, ku kalli bidiyon.

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *