
Kamar yadda kuka sani a yau ne gwamnatin jihar Kano a kar kashin jagorancin mai girma gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje, ta tattara malamai daga sassa daban daban na fadin jihar domin yin mukabala da Sheakh Abduljabbar Nasiru Kabbara.
A halin yanzu dai mukabalar na ci gaba da gudana kamar yadda aka tsara idan kuna bukatar kallon yadda take gudana ku danna wannan link https://youtu.be/N7E_Vl8EYvw ku ziyarci shafinmu na APA Hausa YouTube domin kallon bidiyon mukabalar
TALLA:
Ina masu sha’awar yin aiki da bankin Polaris domin samun kudaden shiga? Ga dama ta samu ku karanta wadannan bayanan dalla dalla domin sanin yadda abin yake.
Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Sama Da ₦2000 Ta Hanyar Amfani Sabon Application Polaris Bank
Polaris Bank ba boyayyiyar Banki bane, sun fito da sabuwar garabasar bada kyautar Kudi ga sababbin Customers dinsu da suka bude Asusun ajiya dasu ta hanyar amfani da sabuwar Manhajar su,
A wannan hanyar da zan baka ka tabbatar kabi hanyoyin dana baku
Da farko zaka danna wannan link din kaje playstor ka dauko app dinsu https://play.google.com/store/apps/details?id=com.vulte.app
Bayan ka dauko ka bude ka dannan SignUp zasu tambayeka kana da Polaris ban account idan akwai sai kasa akwai idan kuma babu sai ka danna na babu
Zasu tambaye ka shin kana da Account dasu saika taba (i don’t have polaris account)
Daga nan zasu baka wajen da zaka saka
-BVN
-Phone Number
Saika saka wadanda basu da BVN saisu taba
—> I don’t have BVN
a kasa zasuga
Refferal Codes saiku saka AQDWQYAO
Ka tabbatar kasa wannan Codes din AQDWQYAO domin idan bakasa ba ba zasu baka Welcome Bonus ba
Kana gamawa zasu baka N200
REFERAL CODE IS AQDWQYAO
AQDWQYAO
Views: 29
