
KAI TSAYE:
Bazan Iya Bada Amsa Ba Cikin Minti Goma Ba.
Inji Malam Abduljabbar Nasiru Kabara
Bayan Kammala Sauraron Audio Da Yayi Batanci Ga Fiyyayye Halitta SAWW Wanda Aka Kaiwa Mai Girma Gwamnan. Yace Shi Wallahi Bazai Iya Bayar Da Amsa Ba A Minti Goma Ba.
Kuma Da Bai Kwaso Littatafai Sama Da 500 Ba.
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka.
Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata tambaya ba, matuƙar za a ci gaba a tsarin da aka shirya ta.
Tsarin Muƙabalar dai na bayar da mintuna biyar ɗin farko su yi tambaya sai a bashi minti goma domin ya amsa.
Daga nan kuma sai a ƙara sake bai wa kowane ɓangare dama domin ɗauraya.
Sharaɗi na biyu da ya sanya shi ne, matuƙar ba a amince masu ɗaukar bidiyo ɗin sa su naɗi muƙabalar ba, domin bai san waɗanda aka bai wa dama su ɗauka ba.
Ya ce, matuƙar ana kan waɗannan sharuɗa to ba zai amince ya sake amsa wata tambaya da aka yi masa ba.
Malam Kabara, ya zargi ma’aikatar harkokin addini da sauya salon muƙabalar saɓanin yadda aka shirya a baya.
Ana dakon martanin Kwamishinan al’amuran addini na Kano a kai.
TALLA:
Ina masu son yin aiki da Bankin Polaris? ga dama ta samu Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Sama Da ₦2000 Ta Hanyar Amfani Sabon Application Polaris Bank.
Polaris Bank ba boyayyiyar Banki bane, sun fito da sabuwar garabasar bada kyautar Kudi ga sababbin Customers dinsu da suka bude Asusun ajiya dasu ta hanyar amfani da sabuwar Manhajar su.
A wannan hanyar da zan baka ka tabbatar kabi hanyoyin dana vaku
Ka shiga nan bayan kafin kayi download na app dinsu kaje har kasa ka karanta bayanan dalla dalla yadda zaka fahimci komai
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.vulte.app
Bayan ka dauko saika bude ka shiga Signup
Zasu tambaye ka shin kana da Account dasu saika taba (i don’t have polaris account)
Daga nan zasu baka wajen da zaka saka
-BVN
-Phone Number
Saika saka wadanda basu da BVN saisu taba
—> I don’t have BVN
a kasa zasuga
Refferal Codes saiku saka AQDWQYAO
Ka tabbatar kasa wannan Codes din AQDWQYAO domin idan bakasa ba ba zasu baka Welcome Bonus ba
Kana gamawa zasu baka N200
REFERAL CODE IS AQDWQYAO
AQDWQYAO
Views: 46

To abari yafita in yakasa Mana Kuma Gwannatin Kano ta hukun tashi
Tsuntsu me way a wuya ake kama shi. Dan banten uba, wargi wuri take samu. An sake maimaita dramar masallacin kwanar ganduje da yaso yayi kwache. Allah Ka taimaki Mallaman ahlussuna wal Jamā’ah
Allah yakara tonama duk irinsa asirin masu tunxura, alumma da batar dasu,bisa son zuciya irin nasu