Ku kalli bidiyon yadda aka kama wasu ƴan mata ƴan ƙungiyar asiri da suka kashe kakarsu

An kama wasu ƴan mata ƴan ƙungiyar asiri sun kashe kakarsu sannan suna yunkurin hallaka mahaifiyarsu kamar yadda shafin Jakadiyar Hausa ya wallafa.

Za ku iya ziyartar shafin don kallon tattaunawar da aka yi da su, ko kuma ku latsa wannan link wanda zai kaiku ga hoton bidiyon kai tsaye.

https://www.facebook.com/Jakadiyaaa/videos/583709146212842/

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *