Ku kalli bidiyon yadda Kwankwaso ke ɗika ashariya ga ƴan adawarsa

Wani fai fan bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media, ya nuna tsohon gwamnan jihar Kano Eng, Rabi’u Musa Kwankwaso.

Na yin wani jawabi ga magoya bayansa inda aka ambato tsohon gwamnan yana ɗirka ashariya, ga ƴan adawarsa, a cikin bidiyon an jiyo Kwankwason.

Yana cewa zasu rushe wasu gurare da aka kewaye inda ya ce filayen da aka siyar ma zasu kwace su mayarwa masu su, ku kalli abinda yake cewa.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *