
Wani rahoton shekara shekara mai auna irin tsaron da ake bawa shugabannin kasashen duniya domin gano shugaba ko kuma basaraken da aka fi baiwa tsaro, ya bayyana.
Sarauniyar Ingila Queen Elizabeth, a matsayin wacce aka fi baiwa kariya a fadin duniya.
Rahotan wanda wata mujalla a kasar Birtaniya ta wallafa, ya bayyana cewa ana kashe zun zurutun kudi kimanain.
Fam biliyan takwas a duk shekara domin baiwa sarauniyar kariya, zaku iya kallon bidiyon yadda ake bata tsaro ta wannan link https://www.facebook.com/107559120905685/videos/1971843062949950/
Wannan na nufin ta kere shugaban kasar Koriya ta Arewa, Mr, Kim Jong Un wanda a shekarar 2020 ya zama shugaba mafi tsaro a duniya.
Yayin da Shugaba Recep Tayyip Erdogan na kasar Turkiyya ke take masa baya a matsayin na biyu mafi tsaro.
Sai kuma Shugaba Joe Biden wanda yazo a matsayi na ukku.
Views: 65

I have observed that car insurance corporations know the vehicles which are liable to accidents and also other risks. In addition, they know what style of cars are prone to higher risk along with the higher risk they may have the higher the actual premium price. Understanding the uncomplicated basics regarding car insurance will let you choose the right style of insurance policy that can take care of your needs in case you become involved in any accident. Many thanks sharing the particular ideas on the blog.