Ku kalli waƙar da Rarara ya karɓi ₦1,000 wajen ƴan Najeriya domin yiwa Buhari

A shekarar 2020 ne shahararren mawakin siyasar nan mai suna Rarara wanda aka fi sani da suna Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara, ya shelantawa duniya cewa.

Shi fa ba zai sake yiwa mai girma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari waƙa ba har sai idan masoyansa sun biya shi ₦1,000 ko wannensu.

Inda ya bayar da lambar asususun sa na Banki domin su tura masa kuɗin waƙar kusan shekaru biyu kenan dai ana jiran dakon fitowar waƙar to sai dai a cikin makonna wata waƙa ta fito.

Inda ake alaƙanta ta da cewa ita ce waƙar da mawaƙin ya karbi ₦1,000 domin yiwa shugaban ku saurari waƙar.

Views: 34

One thought on “Ku kalli waƙar da Rarara ya karɓi ₦1,000 wajen ƴan Najeriya domin yiwa Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *