
Hausawa kan ce idan kana raye babu abinda ba zaka gani ba, domin kuwa yanzu haka mun samu labarin cewa “Wani matashi a jihar Bauchi ya bara yana cewa shi Mala’ika ne kuma an tabbatar masa da hakan kamar yadda ya bayyanawa dan jaridar ta ke tambayarsa
Views: 123
