Labari cikin bidiyo Kabir Gombe ya kare gwamnatin Buhari inda ya caccaki Twitter da yan IPOB

Shahararren Malamin addinin musuluncinna na kungiyar Izalatul Bidi’a Wa’ikamatul Sunna ta kasa Sheakh Malam Kabiru Haruna Gombe, ya bayyana takaicinsa kan abubuwan da suke faruwa a kasar nan dangane da rikicin Twitter, da gwamnatin Najeriya da kuma bayun rikicin yan kabilar IPOB, dake yunkurin ballewa daga Najeriya.

A wani faifan bidiyo da sashin Hausa na APA ya samu ya nuna shehin malamin yana bayyana takaicinsa kan abubuwan da suke faruwa a kasar nan musamman yadda yan kungiyar awaren yankin kudancin kasar nan ke kokarin ballewa daga Najeriya ku kalli bidiyon

Bidiyon Kabir Gombe

Menene ra’ayoyinku dangane da wannan batu?

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *