A yammacin yau ne manya da kananan kafafen yada labarai na duniya suka dunga yada labaran marin da aka yiwa shugaban kasar Faransa Emanuel Macron, a wajen wani taro inda aka ga jami’an tsaron da ke gadin shugaba Emmanuel Macron suna kare shi tare da ba shi kariya.
Bidiyon yadda aka mari Macron
Yanzu haka dai jama’a da dama suna ta bayyana ra’ayoyinsu dangane da wane batu wasu na ganin dai zai iya fuskantar hukunci sakamakon abinda ya yi na marin shugaban kasa kamar faransa yayin da wasu ke ganin cewa ya kamata ayi masa afuwa.
Amma ku menene ra’ayoyinsu dangane da wannan batu dake cin kasuwarsa a kafafen sada zumunta.
Views: 17
