
A farkon makonnan ne shahararriyar jarumar finafinan Hausa ta Kannywood Sadiya Haruna wacce aka fi sani da suna Sadiya Kabala.
Ta bayyana cewa wani mutum ya sameta inda ya nuna mata bidiyon yadda yayi kalata da wata daga cikin ƴan wasan Hausa.
Abinda har ya kai ga jawo ce-ce-ku-ce da muhawara mai zafi tsakanin ita da abokiyar sana’arta.
Wanda hakan ya sa suka dunga zargin junansu kafin daga bisani ƙura ta lafa.
Sai dai wani faifan bidiyon lalata da aka ɗora a Shafin sada zumunta na yanar gizo ya nuna yadda wani mutum ke lalata da wata macce.
Wanda kuma ba’a nuno furkar ko wacece ba a cikin bidiyon.
Sai dai an zargi Sadiya Haruna da sakin bindigar.
Views: 250
