LABARI DA DUMI DUMI: “Babban bankin Najeriya CBN zai dakatar da buga N5,N10,N20

Hoto daga Wikipedea

Rahotanni daga baban bankin Najeriya Central Bank CBN na cewa, bankin zai dakatar wmda buga wasu daga cikin takardun kudin kasar na Naira.

Babban bankin Najeriya yace zai daina buga takardar kudin Naira Ashirin, goma, da naira biyar.

Babban bakin kasar tace ta dauki makin ne domin rashin rike kudin da daraja da ‘yan kasar keyi.

Tace ana wulakanta Nera 20, 10, da 5 shi yasa suke kodewa, musamman mata suna Sanyasu a Rigar Nono, ko Dan kanfai shi yasa kudin ke kodewa.

Shin Menene ra’ayinku?

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *