LABARI DA DUMI DUMI: Kamfanin JAAlifestyle ya sanar da ranar fara aiki

Shahararren kamfanin nan mai suna Jaalifestyle ya bayyana cewa zai fara aiki nan da zuwa watan gobe, kamar yadda daraktan kamfanin na yankin kasashen Afrika ya bayyana a wani taro da ya halarta a jihar Kano da ke arewacin tarayyar Najeriya.

Miliyoyin wadanda suka yi rijista da kamfanin na Jaalifestyle  dai tun daga shekarar bara har ya zuwa yanzu sun dade suna zuba na mujiya domin ganin ranar da kamfanin zai fara aiki domin cika musu alkawurran da ya dauka musu na fitar da su daga cikin kuncin talauci.

Yanzu dai za’a iya cewa nesa ta zo kusa domin kuwa nan da watanni biyu kowa ya soma cire kudinsa, muna fatan Allah ya tabbatar da alheri kuma ya sa a fara a sa’a ameen summa ameen.

Views: 18

2 thoughts on “LABARI DA DUMI DUMI: Kamfanin JAAlifestyle ya sanar da ranar fara aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *