Wani babban shahararren Pastor a tarayyar Najeriya ya bayyana cewa Pasto TB Joshua ba mutuwa yayi ba yaje karbo wahayi ne Daga Ubangiji Mai tsarki, kamar yadda ya bayyana a jiya.
Wannan shine Pastor TB Joshua wanda yace a wannan Shekara ta 2021 manya Manyan Nageriya zasu mutu da dama, Ashe shima Yana cikinsu domin kuwa a halin yanzu ya mutu.
Sai dai bayan mutuwar ta sa wani Pastor Mai suna Emanuel Gabriel Yace kar”a kuskura ayi Jana’izar Pastor TB domin kuwa ba mutuwa yayi ba yaje ya karbo wahayi ne daga wajen Ubangiji.
Kunji fa menene ra’ayoyinku dangane da wannan batu me zaku ce?
Views: 12
