Labarin yadda ɗaliba ta rasa ranta bayan ta je zana jarabawa a jihar Kaduna

Ɗaliba fatima umar zariya ta rasu bayan ta bar gida da nufin zana jarabawar ( Post Utme)

A wani rahoto dayake riskan mu yanzu haka mai ɗauke da cewa wata ɗaliba mai ƙwazon gaske ‘yar kimanin shekara 17 fatima umar ta rasu a daren jiya litini bayan ta zo daga birnin zariya da nufin rubuta jarabawar (Post Utme) a jami’ar jihar kaduna wato “Kaduna State University” da ake yi wa laƙabi da (KASU).
.

Views: 46

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *