Wani faifan bidiyon da Sanusi Oscar ya ɗora a shafin Facebook ya nuna yadda shahararren mawaƙin Kwankwasiyya Tijjani Gandu ya yi aure cikin sirri ba tare da an sani ba muna fatan Allah ya basu zaman lafiya.
Allah shi kyauta.
Views: 5