Maganin fitsarin kwance ga yara da manya cikin sauƙi ku kalli wannan bidiyon

Fitsarin kwance ga yara ƙanana da manyan mutane wata cuta ce da ke damun al’umma, a wannan zamanin da muke ciki.

Ta yadda za ka ga har da manyan mutane suna yin sa sai kaga mutum ya haura shekaru 40 a duniya amma yana fama da wannan cuta ta fitsarin kwance.

Kuma anyi magani amma ba a dace ba, cikin ikon Allah wani malamin lafiya ya bayyana hanyoyin da mutum zai bi domin rabuwa da wannan cuta baki ɗaya.

Malamin ya bayyana cewa duk mai fama da wannan cuta ta fitsarin kwance macce ko namiji yaro ki babba, ya sami zuma mai kyau ya riƙa sha a duk lokacin da zai kwanta bacci, ga dai ƙarin bayani daga bakin malamin ku danna wannan link don kallon abinda yake cewa.

https://www.facebook.com/173756782762623/posts/2140257416112540/

Views: 92

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *