Magidanci ya aje aikin kamfani saboda ya samu damar saduwa da matarsa a kullum

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Gudanar da jima’i sau hudu a mako bai isa ba, kuna buƙatar samun shi kullun ya ce yin jima’i sau hudu a mako ya yi kadan, inda ya ba da labarin yadda yake jima’i da matarsa, Damilola.

Naija News ta ruwaito cewa hazikin ma’aikacin ya bayyana hakan ne a yayin wani faifan bidiyo tare da wani kwararren dan jarida, Toke Makinwa.

Views: 530

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *