Yar ƙwallon mata ta Najeriya Asisat Oshoala ta bayyana cewa mahaifinta ba zai ji dadi ba dangane da salon murnar da ta yi lokacin da suka ci Australia 3 – 2. Ta bayyana hakan ne a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na Instagram ranar juma’a.
Views: 61
