Mahaifiyata na durƙusawa har ƙasa ta gaishe ni—Fasto Agochukwu

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Mahaifiyata Tana Durƙusawa Ta Gaishe Ni – Fasto Agochukwu.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Shugaban majami’ar Arena Gospel Ministry International Gospel fasto Agochukwu ya yi ikirarin mahaifiyarsa tana durƙusawa domin ta gaishe da shi.

Ya kuma ce matarsa ​​ta da za ta sauya matsayinta daga kiran sunan shi, ta dinga kira shi da ‘mahaifinta’.

Aliyu Adamu Tsiga

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *