Wata matashiya da ba’a bayyana cikakken sunanta ba ta karɓi addinin musulunci kamar yadda wani mai amfani da shafin sada zumunta na facebook ya wallafa a shafinsa ga screenshot ɗin rubutun nasa.
Muna yi mats fatan alheri da fatan Allah ya dauwamar ds its a ciki ameen.