Ma’udan kudaden da aka biya kafin a saki daliban Islamiyyar jihar Nijer

Hoto daga DW

A safiyar ranar Asabar ne sashin Hausa na BBC ya tattauna da daya daga cikin jagororin makarantar da aka sace daliban inda ya bayyanawa BBC cewa saida suka biya kudin fansa gabanin sakin wasu daga cikin daliban.

a yammacin ranar Juma’a ne rahotanni suka tabbatar da cewa an sako daliban Islamiyyar nan da aka sace a jihar Nijer bayan sun shafe kwanaki 88 a hannun yan bindigar suka sace.

Kimanin sama da watanni ukku kenan da aka raba daliban da iyayensu kafin a samu a kubutar da su a ranar Juma’a, muna fatan Allah ya kawo mana dauwamammen zaman lafiya a wannan kasa ameen.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *