Aduk lokacin da namiji zai ƙara aure zaka ga ya auro Wadda tafi ta gida kyau, kuma hakan na matuƙar sanya uwargida cikin raɗaɗi.
Akwai mata da yawa waɗanda ƙarin aurwn ba shine damuwar su ba, sunfi so ace sunfi macen da za’a kawo masu kyau.
To amma shi namini a kodayaushe yafi so ace yana tare da mace mafi kyawu, wacce zai rinƙa alfahari da ita.
Mata da yawa sun koka akan irin wannan matsalar, inda wasu ya zamo masu sanadiyar mutuwar Auren su.
by Hilal Haruna
Views: 14
