Miji ya yada hotunan matarsa tare da kwarto a shafinsa na sada zumunta

Wani magidanci ya kama matarsa tare da kwarto a Otel inda kamasu ke da wuya za zaro wayarsa ya dunga daukarsu hoto bayan ya gama daukarsu hoton kima ya wallafa hotunanta tare da kwarton nata.

A shafinsa na sada zumunta na zamani wato social media, sai dai jim kadan bayan ya wallafa hotunanta tare da kwarton nata sai mabiya shafinsa suka yi caa a kansa inda wasu ke yin Allah wadai da matakin daya dauka.

Na yada hotunan nasu yayin da wasu ke mara masa baya inda suke cewa hakan yayi dai dai.

Menene ra’ayinku game da wanna labari shin kuna ganin cewa ya kamata ya rufawa wannan baiwar Allah dake zama matarsa asiri ko kuwa.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *