
Yadda dubun dubatar masoya magoya bayan tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Musa kwankwaso suka tarbe shi a wajen daurin auren da ya halatta a yau kamar yadda jami’in da ke kula da yada labaransa Hon, saifullahi hassan ya wallafa a shafinsa na Facebook.
Mai Girma Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci daurin auren yau (28th August, 2021) yar gidan Alh. Abdulhamidu Bako, Zainab Bako da Jameel Salisu Abubakar. Sanata Kwankwaso shine waliyyin amarya. Allah Yasa Albarka Ya basu zaman lafia. Ameen

Views: 14
