Mijina yana bani komai amma baya iya biyamin buƙata lokacin saduwa ku bani shahara

NEMAN SHAWARA: Dan Allah a Ɓoye Sunana

Ina da miji da muka yi aure shekaru 2 da suka gabata har muna da yaro ɗaya.

Yana min kalaman soyayya sosai kuma yakan yi ƙoƙarin biyamin buƙatun kuɗi da nake dasu daidai ƙarfinsa.

Amma baya iya gamsar da ni a wajan jima’i, na masa ƙorafi amma babu abinda ya canja, kuma banso in fitar da maganar ga dangi.

Tunane-tunane da yawa marasa kyau wanda ba zan so in faɗesu ba suna zuwar min zuciya.

Dan Allah wane mataki ya kamata in ɗauka?

© Idonmiya

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *