Mun samu labarin rasuwar wannan baiwar Allah muna fatan Allah ya gafarta mata ameen

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah yayi ma Naja’atu T Baba (Naja’atu Tukur) na gidan Babawullo rasuwa Jiya lahadi.

An yi jana’izarta da misalin Karfe 8:00 na dare a gidan Alh. Tukur Babawullo Anguwan karfe bakin kasuwa Zaria. Allah ya gafarta miki yasa Kin huta ameen.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *