Mutane Miliyan 600 zasu fuskanci Yunwa nan da shekara ta 2030—Antonio Guterres

Majalissar ɗinki Duniya tace mutane miliyan 600 zasu fuskanci yunwa nan da shekara ta 2030 a faɗin Duniya

Babban sakataren Majalisar ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *