Na gaji da zaman gida idan ka shirya Aure ga inda zaka same ni —Zahra

Wata budurwa mai suna Zahra ta

bayyana haka a shafin ta na Twitter.

Ta ƙara da cewar wallahi na gaji idan ka shirya aure kayi min magana.

Ƴammata da yawa suna son Aure amma babu Samari.

Views: 28

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *