Wata kyakkyawar budurwa mai suna Fauzeey ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter.
Fauzeey ta ƙara da cewar ” Ina neman saurayin da zamu yi soyayya dashi idan ya shirya.
Ƴammata da yawa dai suna nuna kwadayin su a fili, domin su sami Mijin Aure.
Zaku iya miƙa ƙoƙon barar ku zuwa ga Fauzeey a shafin ta na twitter domin samun soyayya mai inganci.

Views: 12
