Najeriya ce ƙasar da aka fi kallon fina finan batsa a faɗin Duniya

Najeriya ce kasar da ta fi kowacce kasa kallon Fina Finan batsa a duniya

Bugu da kari sai kasar Ghana ta kasance kasa ta 2 mafi girman wajan kallon batsa a duniya.

Babban kamfani na batsa na duniya a Rohoton ya fitar a Satumba na jerin sunayen masu kallo da masu biyan kuɗi daga manyan ƙasashe 25 na duniya waɗanda sukafi Kallon Batsa, a cewar wani rahoto da aka gani a kan.

Abin ban mamaki, Amurka, Ingila, Kanada, Faransa, da India wadinda Rabin Fina finan achan suke Futowa Suma basukai Kasheshen Africa Kallon Fina finan ba.

Duk da cewa Ghana kasa ce mai addini tare da kiristoci kusan kashi 71% na al’ummar kasar yayin da Musulmai ke da kusan kashi 17%, PornHub ta ce ‘yan kasar su ne na biyu wajen masoya fina-finan batsa da hotuna da kuma skits.

Kenya ta dauki matsayi na uku a jerin a matsayin wata kasa ta Afirka mai son batsa, wacce ke wakiltar gabashin nahiyar.

Wani abin Mamaki kuma shi ne yadda kasashen arewacin Afirka – Masar da Maroko inda kusan kashi 90% na ‘yan kasar musulmai ne suka zo na hudu da na biyar don a Jerin Mafiya Kallon Fina finan batsa.

Abin ban mamaki, Amurka, Ingila, Kanada, Faransa, da India wadinda Rabin Fina finan achan suke Futowa Suma basukai Kasheshen Africa Kallon Fina finan ba.

Views: 45

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *