Irin wannan ko bata Sallah ina so—In ji wani saurayi

Kamar yadda kuka sani shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media sun yi fice wajen jawo ce-ce-ku-ce da muhawara.

Musamman dai a shafin sadarwa na twitter, wanda aka yi ittifaƙin cewa kusan ya fi ko wanne jawo ce-ce-ku-ce da muhawara.

Wani matashi dai wanda bsi bayyana sunansa ba amna kuma yana yiwa kansa laƙabi da MR. COPY & PASTE yayi wani rubutu ɗauke da hoton wata kyakkyawar budurwa.

Inda ya ce “Irin wannan ko bata Sallah, ina so”

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Sai dai mabiyansa sun yi cha inda suka riƙa yi masa ruwan comments da mayar da martani, kamar yadda zaku gani daga ƙasa.

Views: 57

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *