“Wallahi wannan rashin cin zaɓen na Aisha Binani ba ƙaramin daɗi naji ba, Ni dama can bana goyon baya, kuma insha Allahu ko an sake ba zata ciba domin babu inda musulunci ya yarda mace tayi takara da”
Ina so mu sani cin zaɓen matar nan faɗuwar musulunci ne, taya za’a ce wai mace ce zata shugaban ci Al’ummar jihar Adamawa gaba daya?
~ Cewar Malam Idris Dutsen Tashi
~Salisu Magaji Fandalla’fih
Source nigerian reporters hausa
Views: 19
