
An katse dukkanin hanyoyin sadarwa a jihar Zamfara
Hukumar NCC ta katse dukkanin hanyoyin sadarwa a jihar Zamfara domin ganin an kawo karshen matsalar a jihar da kuma sauran jihohi dake makwaftaka da ita.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da hare-haren ‘yan bindiga ke ci gaba da karuwa.
Haka zalika daraktan hukumar ya bayya cewa suna duba yuwuwar katse kafafen sadarwar a jihohin Katsina Kaduna da kuma jihar Neja, domin ganin bayan ta’addancin da ya addabi wadannan jihohi wanda kuna ake amfani da kafar sadarwar wajen aikata kashi 90 daga cikin dari na laifukan.
Shin a ganin wannan mataki zai iya kawo karshen matsalar tsaro a jihar kuwa?
KARIN LABARAI:
Views: 9
