
Ana wata ga wata, shahararren jarumin nan kuma mawaƙin hausa wato Naziru wanda ake yiwa laƙabi da sarkin waƙar sarkin Kano.
Ya bayyana cewa, shi dai ya ga ayar da tace ka bigi matarka ida ta yi maka lafi ko kuma idan tura ta kai bango, kamar yadda shagin Alfijir Hausa ya ruwaito.
“Ni Dai Naga Ayar Da Tace Mutun Ya Daki Matarsa In Taci Tura… Sai Dai a Tayani Nemo Wadda Tace Kar a Daki Mata.”
– Cewar Nazir Sarkin Waƙa.
Views: 17
